IQNA - Bayan da wasu gungun magoya bayan masu ra'ayin ’yan mazan jiya suka kai hari a wani masallaci a Southport na kasar Ingila, musulmi a fadin kasar sun nuna damuwa game da tsaron lafiyarsu.
Lambar Labari: 3491629 Ranar Watsawa : 2024/08/03
Tehran (IQNA) Rayuwar marigayi Arch bishop Desmond Tutu fitattcen malamin addinin kirista kuma dan gwagwarmaya mai yaki da wariyar launin fata a kasar Afirka ta kudu, kuma mai fafutukar kare hakkin bil adama a duniya.
Lambar Labari: 3486835 Ranar Watsawa : 2022/01/18
Tehran (IQNA) an tattauna batun hadin kan al’ummar msuulmia wani shrin rediyon kasar Uganda.
Lambar Labari: 3485391 Ranar Watsawa : 2020/11/23